BBC navigation

Paralympic na farfado da kimar nakasassu - Khadijatou

An sabunta: 30 ga Agusta, 2012 - An wallafa a 15:39 GMT

Garmaho

Khadijatou Amadu na daga cikin 'yan wasan Nijar a gasar wasannin duniya ta nakasassu, ta kuma shaida wa BBC cewa irin wadannan wasanni suna sauya tunanin mutane kan al'ummar dake fama da nakasa?

Kallimp4

Ba ka da manhajar flash player da ta dace

Kunna wannan da wata manhajar ta daban

Khadijatou Amadu na daga cikin 'yan wasan Nijar a gasar wasannin duniya ta nakasassu. Lokacin da tawagar ta Nijar ta kawo ziyara ofishin BBC Ibrahim Mijinyawa ya tambaye ta ko irin wadannan wasanni suna sauya tunanin mutane kan al'ummar da ke fama da nakasa?

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.