BBC navigation

Jirgin Afrika Express ya kama hanya

An sabunta: 3 ga Satumba, 2012 - An wallafa a 18:59 GMT

Garmaho

Jirgin Africa Express dauke da mawaka kusan 80 daga Afrika, Turai da sauran sassan duniya, ya soma balaguron mako guda domin kewaye Burtaniya, domin murnar gasar wasannin Olympic da Paralympic.

Kallimp4

Ba ka da manhajar flash player da ta dace

Kunna wannan da wata manhajar ta daban

Jirgin Africa Express dauke da mawaka kusan 80 daga Afrika, Turai da sauran sassan duniya, ya soma balaguron mako guda domin kewaye Burtaniya, a wani bangare na murnar gasar wasannin Olympic da Paralympic. Mawaka da suka hada da Afel Bocoum, Amadou & Mariam, Bassekou Kouyate, Baaba Mal, Rokia Traoré, Tony Allen da Toumani Diabate, na cikin wadanda ke wannan balaguro.

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.