Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Sabuwar wayar Nokia ta fito kasuwa

Kamfanin Nokia ya fito da sabuwar wayarsa samfurin Lumia a kokarin da yake na yin goggaya da kamfanonin Apple da Samsung a fagen wayoyin salula masu komai-da-ruwanka.