Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Amsoshin Takardunku: Tarihin kungiyar 'yan ba ruwanmu

A cikin shirin Amsoshin Takardunku na wannan makon, mun amsa tambayar wasu masu sauraro dake son sanin tarihin kungiyar 'yan ba ruwanmu, wanda Najeriya ke ciki.

Kungiyar ta yi taro a kasar Iran a makon jiya kuma taron ya samu halartar kasashe mabobi fiye da dari.

Dr. Uba Ahmed Ibrahim wani malamin tarihi a jami'ar Jos dake jihar Plato a Najeriya ya yi karin bayani.