Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Taba Kidi Taba Karatu: Bikin gwanintar cin kaza a Amurka

Wani mutum mai suna Jose ya cinye kaji 191 a cikn mintoci 12 a wani bikin nuna gwanintar cin kaza da aka yi a birnin New York na Amurka.

Mutumin ya kafa tarihi, inda ya doke wata mata Sonia da ta taba cinye kaji 183.