Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Amsoshin Takardunku: Ko masaurari na wayar salula na da illa?

Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption Wayoyin salula

A filinmu na amsoshin takardunku na wannan makon, babban daraktan kiwon lafiya na asibitin koyarwa na jami'ar Tafawa Balewa dake Bauchi, Dr. Muhammad Alkali ya amsa wannan tambayar.

Haka kuma mun amsa wasu tambayoyin da suka shafi gangan danyen mai da kuma tarihin sabon shugaban kasar Somalia, Hassan Skeikh Mohamud.