BBC navigation

Kasuwar naman beraye a London

An sabunta: 19 ga Satumba, 2012 - An wallafa a 14:36 GMT

Garmaho

Wani bincike da BBC ta gudanar ya gano cewa akwai wata kasuwa da ake sayar da naman beraye da sauran dabbobin daji a birnin London duk da cewa an haramta hakan.

Kallimp4

Ba ka da manhajar flash player da ta dace

Kunna wannan da wata manhajar ta daban

Wani bincike da BBC ta gudanar ya gano cewa akwai wata kasuwa da ake sayar da naman beraye da sauran dabbobin daji a birnin London duk da cewa an haramta hakan. Kasuwar Ridley Road na unguwar Hackney ne da ke gabashin birnin na London.

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.