Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Al'adar mallakar yara ta karfi a Najeriya

A kasashe masu tasowa, dokokin da ake da su kan batun mallakar 'ya'ya basu da wani karfi ko kuma ba'a amfani da su kwata-kwata. A Najeriya alal misali, akwai zargin cewa ana raba jarirai da iyayensu ta karfi da yaji ba tare da amincewar iyayen ba. Wannan ne yasa BBC ta gudanar da bincike kan wannan lamari: