Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yunkurin takaita Google da Gmail a Iran

Hukumomi a kasar Iran na kokarin takaita yadda jama'a ke amfani da shafin matambayi baya bata na Google da kuma shafinsa na email wato Gmail.