Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Ci gaban da mata ke samu a Afrika

Filin Ra'ayi Riga na wannan makon zai tattauna ne a kan irin ci gaban da mata ke samu a fannonin rayuwa daban-daban, kamar yadda Ibrahim Mijinyawa yayi karin haske a wannan bidiyon.