BBC navigation

Amsoshin Takardunku: Tarihin masarautar kwarnaka a Nijar

An sabunta: 4 ga Oktoba, 2012 - An wallafa a 16:11 GMT

Garmaho

A cikin shirin mu na Amsoshin takardunku na wannan makon, Alhaji Sanussi Tambari Jaku ya bada takaitaccen tarihin masarautar kwarnaka dake jihar Dakwaro a Nijar.

Sauraremp3

Ba ka da manhajar flash player da ta dace

Kunna wannan da wata manhajar ta daban

Jamhuriyar Nijar

Jamhuriyar Nijar

A cikin shirin mu na Amsoshin takardunku na wannan makon, Alhaji Sanussi Tambari Jaku ya bada takaitaccen tarihin masarautar kwarnaka dake jihar Dakwaro a jamhuriyar Nijar.

Haka kuma mun amsa wasu tambayoyin da masu sauraro suka aiko mana.

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.