BBC navigation

Za a fito da iPad Mini a tsakiyar watan Oktoba

An sabunta: 4 ga Oktoba, 2012 - An wallafa a 16:20 GMT

Garmaho

Mai yiwuwa a fitar da sabuwar na'urar iPad karama a tsakiyar watan Oktoba. Na'urar, wacce watakila za a sanyawa suna iPad Mini, za ta fito da fuskar da ba ta kai inci takwas ba.

Kallimp4

Ba ka da manhajar flash player da ta dace

Kunna wannan da wata manhajar ta daban

Mai yiwuwa a fitar da sabuwar na'urar iPad karama a tsakiyar watan Oktoba. Na'urar, wacce watakila za a sanya mata suna iPad Mini, za ta fito da fuska wacce ba ta karasa inci takwas ba. Ana kuma sa ran Samsung Galaxy III ma za ta kankance, yayin da ake zuba ido a ga samfurin wayar mai fadin inci hudu.

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.