BBC navigation

Tabarbarewar asibitocin kwakwalwa na Ghana

An sabunta: 5 ga Oktoba, 2012 - An wallafa a 17:19 GMT

Garmaho

BBC ta gano mummunan yanayin da daya daga cikin cibiyoyin kula da masu tabin hankali ke ciki a Accra, babban birnin kasar Ghana.

Kallimp4

Ba ka da manhajar flash player da ta dace

Kunna wannan da wata manhajar ta daban

BBC ta gano mummunan yanayin da wata cibiyar kula da masu tabin hankali ke ciki a Accra, babban birnin kasar Ghana.

Mun samu shiga daya daga cikin cibiyoyin da wani rahoto na kungiyar kare hakkin bil-Adama ta Human Rights Watch ya ambato, don nuni da irin mummunan yanayin da wadansu cibiyoyin kula da masu tabin hankali uku ke ciki a Ghana.

Rahoton ya yi bayanin yadda marasa lafiya kan zauna babu abinci, da yadda ake garkame su, da kuma ukubar da ake gana musu.

Mai yiwuwa wasu daga cikin hotunan da za ku gani su daga muku hankali.

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.