Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yarinyar da aka sauyawa fata a Afrika ta Kudu

Wasu likitoci a Amurka sun yi nasarar sauyawa wata yarinya fatar jikinta bayan da gobara ta kona ta a Afrika ta Kudu. Wannan shi ne karo na farko da aka yi irin wannan aiki a nahiyar Afrika.