Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Dandalin shakatawa na mata zalla a Pakistan

An gina wurin shakatawa na musamman ga mata a birnin Lahore na Pakistan. Dandalin mai fadin hekta hudu, ya samar da dama ga dukkan mata na yin amfani da filayen wasan badminton da guje-guje da tsalle-tsalle. Mahukunta sun ce suna saran bude wasu da dama a nan gaba.