BBC navigation

Dandalin shakatawa na mata zalla a Pakistan

An sabunta: 11 ga Oktoba, 2012 - An wallafa a 12:02 GMT

Garmaho

An gina wurin shakatawa na musamman ga mata a birnin Lahore na Pakistan. Dandalin mai fadin hekta hudu, ya samar da dama ga dukkan mata na yin amfani da filayen wasan badminton da guje-guje da tsalle-tsalle.

Kallimp4

Ba ka da manhajar flash player da ta dace

Kunna wannan da wata manhajar ta daban

An gina wurin shakatawa na musamman ga mata a birnin Lahore na Pakistan. Dandalin mai fadin hekta hudu, ya samar da dama ga dukkan mata na yin amfani da filayen wasan badminton da guje-guje da tsalle-tsalle. Mahukunta sun ce suna saran bude wasu da dama a nan gaba.

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.