Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Flex ya yi sukar-tsari daga sararin samaniya

Kalli hoton bidiyon da aka dauka a lokacin da Felix Baumgartner ke dirowa daga sararin samaniya.

Bidiyon na kunshe da lokacin da lamura suka nemi "kubuce masa".

Daga nan ne kuma ya bayyana jin dadinsa game da wannan bajinta da yayi: