BBC navigation

An kashe mutane 22 a garin Birnin Gwari

An sabunta: 16 ga Oktoba, 2012 - An wallafa a 18:27 GMT

Garmaho

Wasu 'yan bindiga sun bude wuta kan garin Dogo Dawa na karamar Hukumar Birnin Gwari na jihar Kadunan Najeriya, inda suka kashe mutane 22 a daidai lokacin da suke barin masallaci bayan sallar Asubahi.

Kallimp4

Ba ka da manhajar flash player da ta dace

Kunna wannan da wata manhajar ta daban

Wasu 'yan bindiga sun bude wuta kan garin Dogo Dawa na karamar Hukumar Birnin Gwari na jihar Kadunan Najeriya, inda suka kashe mutane 22 a daidai lokacin da suke barin masallaci bayan sallar Asubahi.

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.