BBC navigation

Ra'ayi Riga: Rashin ingancin malaman makarantun Firamare

An sabunta: 19 ga Oktoba, 2012 - An wallafa a 20:45 GMT

Garmaho

Wani rahoto da Hukumar bunkasa ilimi da kimiyya, da kuma raya al'adu ta majalisar dinkin duniya -UNESCO ta fitar, ya nuna cewa akwai babban kalubale wajen ingancin malaman da ke koyarwa a makarantun Firamare a wasu kasashen Afrika ciki har da Najeriya.

Sauraremp3

Ba ka da manhajar flash player da ta dace

Kunna wannan da wata manhajar ta daban

makaranta

Malamin Firamare na koyarda dalibai

Wani rahoto da Hukumar bunkasa ilimi da kimiyya, da kuma raya al'adu ta majalisar dinkin duniya - UNESCO ta fitar, ya nuna cewa akwai babban kalubale wajen ingancin malaman da ke koyarwa a makarantun Furamare a wasu kasashen Afrika ciki har da Najeriya.

Wannan dai na zuwa a dai dai lokacin da ake samun karin yawan yaran da ake sawa a makarantun piramare, abinda ke nuni da cewa ana bukatar karin malaman da za su koyarwa wadannan yaran.

Rashin kwarewar malaman da zasu koyar a makarantun pramarann dai wata babbar matsala ce da hukumar UNESCOn ke ganin tilasne a shawo kanta, muddin kasashe na san cimma muradun karni kafin nan da shekara ta 2015.

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.