BBC navigation

Fasahar butunbutumi a Ghana

An sabunta: 31 ga Oktoba, 2012 - An wallafa a 16:35 GMT

Garmaho

Watakila tafiya sararin samaniya a yanzu tamkar wutsiyar rakumi ce ga matasan Afirka da dama; to amma wacce dama suke da ita ta amfani da kimiyya da fasaha don magance matsalolin nahiyar?

Kallimp4

Ba ka da manhajar flash player da ta dace

Kunna wannan da wata manhajar ta daban

Watakila tafiya sararin samaniya a yanzu tamkar wutsiyar rakumi ce ga matasan Afirka da dama; to amma wacce dama suke da ita ta amfani da kimiyya da fasaha don magance matsalolin nahiyar?
Wani injiniyan butunbutumi dan kasar Ghana mai aiki da Hukumar Binciken Sararin Samaniya ta Amurka, wato NASA, shi da dalibai daga makarantu 45 a fadin kasar ta Ghana, sun kuduri aniyar zakulo wannan dama.

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.