BBC navigation

Karancin masara a Malawi

An sabunta: 7 ga Nuwamba, 2012 - An wallafa a 10:44 GMT

Garmaho

Malawi na cikin kasashe matalauta a duniya da adadin hauhawar farashin kayan abincinta ya kai kimanin kashi ashirin da takwas bisa dari.

Kallimp4

Ba ka da manhajar flash player da ta dace

Kunna wannan da wata manhajar ta daban

Malawi daya ce daga cikin kasashe matalauta ne a duniya da adadin hauhawar farashin kayan abincinta ya kai kimanin kashi ashirin da takwas bisa dari, kuma kusan sama da rabin miliyan na mutanen dake Malawin ne suka fada cikin yanayin karancin masara.

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.