BBC navigation

Ra'ayi Riga: Taron jam'iyyar kwaminis a China

An sabunta: 9 ga Nuwamba, 2012 - An wallafa a 20:42 GMT

Garmaho

Jam'iyyar kwaminis mai mulkin China na taronta na koli da aka saba yi kowacce shekara biyar inda a karshen taron za a zabi sabbin shugabannin da zasu jagoranci kasar.

Sauraremp3

Ba ka da manhajar flash player da ta dace

Kunna wannan da wata manhajar ta daban

china

Taron kolin jam'iyyar Kwaminis a China

Jam'iyyar kwaminis mai mulkin China na taronta na koli da aka saba yi kowacce shekara biyar inda a karshen taron za a zabi sabbin shugabannin da zasu jagoranci kasar.

Ana dai wannan taron ne yayin da Chinan take kara samun bunkasar tattalin arziki da kuma fada a ji a siyasar duniya.

To ko wanne irin sauyi kasashen Afirka ke fatan gani daga sabbin shugabannin kasar ta China dangane da huldarsu da kasashen Afirka?

Kuma ko yaya kuke kallon irin rawar da Chinan take takawa a siyasar duniya?

Wasu kenan daga cikin batutun da muka tattauna a filin Ra'ayi Riga na wannan makon.

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.