BBC navigation

Mata a fagen siyasar Masar

An sabunta: 9 ga Nuwamba, 2012 - An wallafa a 09:10 GMT

Garmaho

Jam'iyyar Freedom and Justice ce jam'iyya mafi girma a tsohuwar majalisar dokokin Masar. Amma biyar ne kacal cikin kujeru dari biyu da goma sha ukun da ta lashe a zabe ke hannun mata.

Kallimp4

Ba ka da manhajar flash player da ta dace

Kunna wannan da wata manhajar ta daban

Jam'iyyar Freedom and Justice ta kungiyar Muslim Brotherhood ce jam'iyya mafi girma a tsohuwar majalisar dokokin kasar Masar. Sai dai kuma biyar ne kacal daga cikin kujeru dari biyu da goma sha ukun da ta lashe a zaben da ya gabata ke hannun mata. Kungiyar ta kudiri aniyar kara yawan mambobinta mata ta hanyar ba su horo.

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.