BBC navigation

Fitowar Abu Qatada daga gidan yari

An sabunta: 13 ga Nuwamba, 2012 - An wallafa a 15:09 GMT

Garmaho

An sako malamin addinin Islamar nan Abu Qatada daga gidan yari a Burtaniya, bayan da kotu ta hana a mayar da shi zuwa Jordan inda ake tuhumarsa da ayyukan ta'addanci.

Kallimp4

Ba ka da manhajar flash player da ta dace

Kunna wannan da wata manhajar ta daban

An sako malamin addinin Islamar nan Abu Qatada daga gidan yari a Burtaniya, bayan da kotu ta hana a mayar da shi zuwa Jordan inda ake tuhumarsa da ayyukan ta'addanci. Gwamnatin Burtaniya ta ce za ta daukaka kara kan hukuncin. Babu murya a wannan bidiyon.

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.