BBC navigation

Rikicin Gaza ya ritsa da iyalin ma'aikacin BBC

An sabunta: 15 ga Nuwamba, 2012 - An wallafa a 18:38 GMT

Garmaho

Harin da Isra'ila ta kai a Zirin Gaza ya ritsa da iyalin ma'aikacin sashin Larabci na BBC Jihad Misharawi , inda aka kashe dansa mai watanni 11 da haihuwa tare surukarsa.

Kallimp4

Ba ka da manhajar flash player da ta dace

Kunna wannan da wata manhajar ta daban

Harin da Isra'ila ta kai a Zirin Gaza ya ritsa da iyalin editan hotuna na sashin Larabci na BBC Jihad Misharawi, inda aka kashe dansa mai watanni 11 da haihuwa tare surukarsa. Harin ya kuma raunata dan uwansa da kuma wani dan na sa. Jihad ya yi Allah wadai da harin a hirarsa da BBC.

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.