BBC navigation

RIM zai fitar da sabuwar masarrafar Blackberry 10

An sabunta: 16 ga Nuwamba, 2012 - An wallafa a 12:45 GMT

Garmaho

Kamfanin RIM ya ce zai kaddamar da sabuwar massarafar wayoyin salular sa nan da karshen watan Janairu mai zuwa.

Kallimp4

Ba ka da manhajar flash player da ta dace

Kunna wannan da wata manhajar ta daban

Kamfanin RIM ya tabbatar da cewa zai kaddamar da sabuwar massarafar wayoyin salularsa, wato Blackberry 10, nan da karshen watan Janairu mai zuwa.

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.