BBC navigation

Shugaban kasar da ya fi talauci a duniya

An sabunta: 16 ga Nuwamba, 2012 - An wallafa a 16:47 GMT

Garmaho

Jose Mujica ne shugaban kasar Uruguy, amma ba mutum ba ne da ke more ababen kawa na rayuwa, kuma sau da yawa a kan gan shi tare da babbar aminiyarsa Manuela, wata karya mai kafa uku.

Kallimp4

Ba ka da manhajar flash player da ta dace

Kunna wannan da wata manhajar ta daban

Jose Mujica mutum ne da aikace-aikacen gida ba sa yi masa wuya. Ba mutum ba ne da ke more ababen kawa na rayuwa, kuma sau da yawa a kan gan shi tare da babbar aminiyarsa Manuela, wata karya mai kafa uku.

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.