BBC navigation

Ranar Makewayi ta Duniya

An sabunta: 19 ga Nuwamba, 2012 - An wallafa a 18:32 GMT

Garmaho

Yau ce Ranar Magewayi ta Duniya. Sai dai kuma har yanzu samun wadatacce kuma tsaftataccen makewayi matsala ce babba a kasashe masu tasowa da dama.

Kallimp4

Ba ka da manhajar flash player da ta dace

Kunna wannan da wata manhajar ta daban

Yau ce Ranar Magewayi ta Duniya. Sai dai kuma har yanzu samun wadatacce kuma tsaftataccen makewayi matsala ce babba a kasashe masu tasowa da dama. Wani rahoto da kungiyar kasa-da-kasa ta WaterAid ta fitar yau ya nuna cewa mata sun fi fuskantar hadari sakamakon haka. A Najeriya kashi sittin da tara cikin dari na mata da 'yan mata ba su da makewayi mai tsafta.

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.