BBC navigation

Ra'ayi Riga: Ko ƙabilanci na yin illa ga Demokradiyya?

An sabunta: 30 ga Nuwamba, 2012 - An wallafa a 21:05 GMT

Garmaho

Ƙabilanci halayyace dake yin karan tsaye ga al'amura da dama na zamantakewar jama'a musamman ma ta fuskar siyasa. To kowacce irin illa matsalar ƙabilanci kan yi ga ci gaban tsarin Demokradiyya a ƙasashenku?

Sauraremp3

Ba ka da manhajar flash player da ta dace

Kunna wannan da wata manhajar ta daban

Rikicin kabilanci na haddasa asarar rayika

Rikicin kabilanci

Ƙabilanci halayyace dake yin karan tsaye ga al'amura da dama na zamantakewar jama'a musamman ma ta fuskar siyasa.

An jima dai ana danganta ci gaban kasa ga bin tsarin Demokradiyya wanda tsari ne da kan baiwa jama'a damar zabar shugabanninsu bisa cancanta da kuma dacewa da biyawa jama'a buƙatunsu na samun rayuwa mai inganci.

Sai dai kuma duk da cewa ƙasashe da dama na Afurka suna bin tsarin na dimukradiyya yawancin suna fama da koma baya.

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.