Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Sabon shirin yara kanana na Amazon

Kamfanin Amazon na shirin kaddamar da wani shiri na musamman domin yara kanana.

Shirin wanda zai samar da fina-finai da litattafai da wakoki ba adadi daga dala 3 zuwa 10 a wata.

Za a fara kaddamar da shirin ne a Arewacin Amurka - da kuma manhaja a kwamfiyutar hannu ta Amazon Kindle Fire.