Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Batun tawaye a nahiyar Afrika

A shirinmu na Ra'ayi riga na wannan makon za mu tattauna ne kan batun yawaitar tawaye a nahiyar Afrika, kamar yadda Ahmad Abba Abdullahi yayi karin bayani a wannan bidiyon.