Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga:Shin me ke janyo karuwar 'yan tawaye a Afrika

rebels
Image caption 'Yan tawayen M23 dake yaki a Jamhuriyar Demokradiyar Congo

A 'yan shekarun nan ana yawan samun barkewar tawaye a wasu kasashen Afrika.

Misalai na baya-bayan nan sun hada da Jumhuriyar Afrika ta Tsakiya da Jumhuriyar Demokradiyyar Congo da Mali da dai sauransu.

Shin ko me yake kawo haka? Me kuma ya kamata a yi don kaucewa barkewar tawaye a Afrika? Wannan shi ne abun da za mu tattauna a kai a Filinmu na Ra'ayi Riga na yau.