Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Taba Kidi Taba Karatu: Dashen hannu na farko a Ingila

Mark Cahill
Image caption Mark Cahill a gadon asibiti bayan an yi masa dashen hannu

A wannan makon Ahmed Abba Abdullahi da Aminu Abdulkadir sun bada labarai na ban mamaki, kamar na dashen hannu a Ingila.

An dasawa Mark cahill hannu a ranar 26 ga watan Disambar shekarar 2012, kuma hannun zai fara aiki sosai ne cikin watanni shida.

Dashen hannun shi ne irinsa na farko da aka taba yi a Ingila, ku biyo mu cikin shirin domin jin karin bayani.