Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

'Kasuwar gahawa na bunkasa a Uganda'

A shirin BBC na Africa Dream na wannan makon, mai sana'ar bada shawara ga masu noman gahawa Roberts Mbabazi ya bayyana yadda shagunan sayar da gahawa ke bunkasa a kasar Uganda - duk da cewa ta shahara da masu shan shayi mai rahusa.

Za mu kawo muku kashi na gaba na shirin a mako mai zuwa inda za mu yi hira da wani matashin da ya kafa sana'a cikin nasara a nahiyar Afrika.