Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Amsoshin Takardunku: Ko me ke haddasa girgizar kasa?

Image caption Girgizar kasa a Iran

A filinmu na wannan makon Muhammadu Shu'aibu Tsalha, shugaban sashen kula da karkashin kasa a hukumar nazarin kasa ta Najeriya, ya yi karin haske game da girgizan kasa.