Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Taba Kidi Taba Karatu: An kai akuya kara kotu

Akuya mai suna Rage
Image caption Mai akuyar dai ya maida ta 'yar lelensa

A filinmu na wannan makon mun kawo muku labarai na ban dariya ko kuma ban haushi ciki har da akuyar da aka kai kara kotu a kasar Australia.

Da kuma binciken da Tesco ke yi a Birtaniya game da gauraya naman doki da na shanu a wani abinci da suke sayarwa.