Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Amsoshin Takardunku: Tarihin Shugaban Venezuela, Hugo Chavez

Image caption Shugaban kasar Venezuela, Hugo Chavez na fama da cutar sankarar huhu

A filin na wannan makon mun bada tarihin sarkin Hausawa na Yaounde a jamhuriyar Kamaru da kuma tarihin shugaban kasar Venezuela, Hugo Chavez.