Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

'Najeriya ta shirya tsaf domin tunkarar Mali'

Kocin Najeriya Stephen Keshi ya ce 'yan wasansa sun shirya tsaf domin tunkarar kasar Mali a wasan kusa da na karshe na gasaar cin kofin kasashen Afrika.

Wakilin BBC Aliyu Tanko ya ziyarci tawagar ta Super Eagles a wurin da suke atisayi: