Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

'Yan Najeriya na murnar doke Ivory Coast

Magoya bayan Najeriya na sheke ayarsu bayan da kungiyar Super Eagles ta doke Ivory Coast da ci 2-1 a gasar cin kofin kasashen Afrika ta 2013.

A yanzu za su fafata da Mali a zagayen kusa da na karshe ranar Laraba.