Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Mutanen dake fama da cutar daji

4 Fabrairu 2013 An sabunta 16:10 GMT

Wata mai fama da cutar sankara ko daji
Ana samun sabbin masu fama da cutar sankara ko daji Kimanin miliyan 13 a fadin duniya, duk shekara

Majalisar Dinkin Duniya ta ware ranar 4 ga watan Fabrairun kowace shekara domin tunawa da mutanen dake fama da ciwon Sankara ko daji.

Inda ake wayar da kan jama'a game da cutar mai saurin halaka bil'adama.