Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Taba Kidi Taba Karatu: Makaranta mai daliba daya da malami daya

Dalibai a wata makaranta a China
Image caption Dalibai a wata makaranta a kasar Sin

A wannan makon mun kawo muku labarin wata makaranta a China, wacce aka ki rufe ta saboda wata daliba tilo dake halartar makarantar, abin da ke nuna muhimmanci ilimi a kasar.

Haka kuma masu sauraro za su ji labarin wata mata a Ingila, wacce ta sanya la'adar fam dubu goma a kan karenta da ya bata.