Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Dabara a kasuwancin yawon bude ido

A ci gaba da shirinmu na Africa Dream Shaheed Ebrahim, ya shaida wa BBC yadda hazaka da dabara ta kaishi ga lashe kyautar matashin da ya fi kwarewa a fannin yawon bude ido a kasar Afrika ta Kudu a 2011/2012.