Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Taba Kidi Taba Karatu: Hira da matashi mai digirin-digir-gir

Wasu dalibai da suka kammala karatun jami'a
Image caption Wasu dalibai da suka kammala karatun jami'a

A wannan makon wakilinmu ya yi hira da Salihu Ibrahim Dasuki Nakande, wani matashi da ya kammala digirin-digir-gir yana da shekaru 24 a duniya.

Salihu ya kware ne a fannin ilimin na'ura mai kwakwalwa.