Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Amsoshin Takardunku: Tarihin gasar cin kofin kwallon Afrika

Alamar hukumar kwallon kafa ta Afrika
Image caption Bayan kowace shekara biyu ne ake yin gasar cin kofin kwallon kafa na Afrika

A wannan makon mun amsa tambayar Bala Usman Karasuwa da Fatima Buzuwa a Saudiyya wadanda ke son karin bayani game da gasar cin kofin kwallon kafa na nahiyar Afrika.

Haka kuma muna dauke da amsar tambaya game da yadda ake da kudaden tara da kotuna ke karba.