Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kamfanin girke-girke na Sylva yana haskawa

Sylva Banda ta kafa kamfanin da darajarsa ya kai ta miliyoyin daloli, wanda ya kwashe shekaru 27 yana abu daya, wato ire-iren abincin kasar Zambia.