Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Amsoshin Takardunku: Illolin sarar maciji ga dan Adam

A filin na wannan makon mun amsa tambaya kan illolin sarar maciji ga dan Adam, dama ire-iren macizai da a kan samu.

Kuma shugaban asibitin jinyar sarar maciji a Kaltingo, Dr. Abubakar Sa'id Balla dake jihar Gombe a Najeriya.

Haka kuma mun bada tarihin marigayiya Barmani Coge, wata shahararriyar mai wakar dabe a Najeriya.