Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Al'ummar Maiduguri na tsaka mai wuya

Wani bincike da shirin BBC na Turanci Newsnight ya yi a birnin Maiduguri na Najeriya, ya gano yadda rikicin da ake yi tsakanin Boko Haram da jami'an tsaro yake kara jefa al'ummar kasar cikin tsaka mai wuya.

Wani dan jaridar BBC ne ya dauki wadannan hotunan a boye. Gwamnatin Najeriya ta tura rundunar tsaro ta musamman domin shawo kan lamarin.

Sai dai ana kokawa kan diran mikiyar da suke yi: