Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Mujallar Tanzania ta Emelda

Dangantaka tsakanin mujalla da masu karantata bata kasance mai daliba, domin karanta mujallu ya ragu a fadin duniya, mussaman saboda zuwan intanet.