Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Amsoshin Takardunku: Bayani game da satar bayanai ta intanet

A wannan makon mun amsa tamboyin masu sauraro, ciki har da wanda ke neman karin bayani game da harin intanet ko satar bayanai ta intanet, wanda Dr. Usman Abdullahi ya amsa.

Haka kuma mun amsa tambaya kan banbanci tsakanin tsarin gurguzu da kuma na kwaminisanci.