Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Taba Kidi Taba Karatu: Yarinyar da ta fi kowa gajarta a duniya

A filinmu na wannan makon, Suwaiba Ahmed da Isa Sanusi sun tattauna a kan labarai masu ban mamaka, ciki har da na wata yarinya da ta fi kowa gajarta a duniya.

Yarinyar mai shekaru 19 na zaune ne a kasar ta ta haihuwa wato India.